Zab 103:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yakan yi mana rangwame sa'ad da yake hukunta mu,Ko sa'ad da yake sāka mana saboda zunubanmu da laifofinmu.

Zab 103

Zab 103:1-18