Zab 103:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ka yabi Ubangiji, ya raina!Ka yabi sunansa mai tsarki!

2. Ka yabi Ubangiji, ya raina,Kada ka manta da yawan alherinsa.

3. Ya gafarta dukan zunubaina,Ya kuma warkar da dukan cuce-cucena.

Zab 103