Zab 102:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya Allahna, kada ka ɗauke ni a yanzu,Tun da yake ban tsufa ba tukuna!Ya Ubangiji har abada kake.

Zab 102

Zab 102:22-26