Zab 101:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba zan jure da mugunta ba ko kaɗan.Na ƙi jinin ayyukan waɗanda suka bijire wa Allah,Ba ruwana da su.

Zab 101

Zab 101:1-8