Zab 10:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mugun mutum da girmankansa yana cewa, “Ba Allah!”Wannan ne abin da mugu yake tunani.

Zab 10

Zab 10:1-12