Zab 10:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma kana gani, kana kuma lura da masu shan wuya, da masu ɓacin rai,Koyaushe kuma a shirye kake ka yi taimako.Mutum wanda ba shi da mai taimako yakan danka kansa gare ka,Gama kullum kakan taimaki masu bukata.

Zab 10

Zab 10:13-18