Zab 1:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yana kama da itacen da yake a gefen ƙorama,Yakan ba da 'ya'ya a kan kari,Ganyayensa ba sa yin yaushi,Yakan yi nasara a dukan abin da yake yi.

Zab 1

Zab 1:1-6