Yush 9:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ranar hukunci ta zo, ranar ramako ta iso,Isra'ila za ta sani!An ce annabi wawa ne,Mutumin da yake da ruhu kuwa mahaukaci ne,Saboda yawan muguntarku da ƙiyayyarku.

Yush 9

Yush 9:1-8