Yush 9:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba za su zauna a ƙasar Ubangiji ba,Amma mutanen Ifraimu za su koma Masar.Za su ci haramtaccen abinci a Assuriya.

Yush 9

Yush 9:1-12