Yush 7:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zukatansu suna ƙuna da ƙullaƙulle kamar tanderu.Fushinsu na ci dare farai,Da safe fushinsu yana ci bal-bal kamar harshen wuta.

Yush 7

Yush 7:1-10