Yush 7:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba su yi kuka gare ni da zuciya ɗaya ba,Sa'ad da suke kuka a gadajensu,Sun tsattsaga jikinsu domin abinci da ruwan inabi.Sun yi mini tawaye.

Yush 7

Yush 7:5-16