Yush 7:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Lokacin da suke tafiya, zan shimfiɗa musu ragata,Zan saukar da su ƙasa kamar yadda akan yi wa tsuntsun da yake tashi sama.Zan hukunta su saboda mugayen ayyukansu.

Yush 7

Yush 7:3-16