Yush 6:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mu nace domin mu san UbangijiZuwansa tabbatacce ne kamar wayewar gari.Zai zo wurinmu kamar ruwan sama,Kamar ruwan bazara da yake shayar da ƙasa.”

Yush 6

Yush 6:1-4