Yush 4:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka ƙasar za ta yi makoki,Dukan waɗanda yake zaune a cikinta za su yi yaushi.Namomin jeji kuma, da tsuntsaye, da kifaye za su ƙare.

Yush 4

Yush 4:1-4