Yush 4:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suna miƙa sadaka a bisa ƙwanƙolin duwatsu.Suna yin hadaya a bisa tuddai,Da kuma a gindin itacen oak, da aduruku, da katambiri,Domin suna da inuwa mai kyau.Don haka 'ya'yanku mata suke karuwanci,Surukanku mata suke yin zina.

Yush 4

Yush 4:5-19