Yush 3:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama mutanen Isra'ila za su zauna kwanaki da yawa ba sarki, ba shugaba, ba sadaka, ba al'amudi, ba falmaran, ba kan gida.

Yush 3

Yush 3:2-5