Yush 2:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ta bi samarinta, amma ba za ta tarar da su ba.Za ta neme su, amma ba za ta same su ba.Sa'an nan za ta ce, ‘Zan koma wurin mijina na fari,Gama zamana na dā ya fi na yanzu!’

Yush 2

Yush 2:1-17