Yush 2:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan dasa ta a ƙasa domin kaina.Zan kuma yi wa ‘Ba-jinƙai,’ jinƙai,In kuma ce wa ‘Ba-mutanena ba,’ ‘Mutanena!’Su ma za su ce, ‘Kai ne Allahna!’ ”

Yush 2

Yush 2:22-23