Can zan ba ta gonar inabi,In mai da kwarin Akor, wato wahala, ƙofar bege.A can za ta amsa mini kamar a kwanakin ƙuruciyarta,Kamar lokacin da ta fito daga ƙasar Masar.