Yush 2:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan ɓata inabinta da itatuwan ɓaureWaɗanda take cewa, ‘Waɗannan su ne hakkinaWanda samarina suka ba ni.’Zan sa su zama kurmi,Namomin jeji su cinye su.

Yush 2

Yush 2:7-17