Yush 13:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Samariya za ta ɗauki hakkin zunubinta,Gama ta tayar wa Allahnta.Za a kashe mutanenta da takobi.Za a fyaɗa jariranta a ƙasa,A kuma tsage matanta masu ciki.”

Yush 13

Yush 13:7-16