Yush 13:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yanzu ina sarkinku da zai cece ku?Ina kuma dukan shugabanninku da za su kāre ku?Su waɗanda kuka roƙa, kun ce, ‘Ku naɗa mana sarki da shugabanni.’

Yush 13

Yush 13:2-16