Yush 12:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan akwai laifi a Gileyad,Hakika za su zama wofi.A Gilgal ana sadaka da bijimai,Bagadansu za su zama kamar tsibin duwatsuA gyaffan kunyoyin gona.”

Yush 12

Yush 12:1-13