Ba zan aikata fushina mai zafi ba,Ba zan ƙara hallaka Ifraimu ba,Gama ni Allah ne, ba mutum ba,Maitsarki wanda yake tsakiyarku,Ba zan zo wurinku da hasala ba.