Yush 11:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na bishe su da linzamin alheri da ragamar ƙauna,Na zama musu kamar wanda yake ɗauke musu karkiya daga muƙamuƙansu.Na sunkuya, na ciyar da su.

Yush 11

Yush 11:1-12