Yush 10:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mazaunan Samariya suna rawar jikiDomin ɗan maraƙin Bet-awen,Mutane za su yi makoki dominsa,Firistoci matsafa, za su yi kururuwa dominsa,Da kuma darajarsa wadda ta rabu da shi.

Yush 10

Yush 10:1-11