Yush 10:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin haka hayaniyar yaƙi za ta tashi a tsakanin jama'arku.Dukan kagaranku za a hallaka su.Kamar yadda Shalmanesar ya hallaka Bet-arbel a ranar yaƙi.An fyaɗa uwaye da 'ya'yansu a ƙasa.

Yush 10

Yush 10:8-15