Yush 10:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Isra'ila kurangar inabi ce mai bansha'awaWadda yake ba da 'ya'ya da yawa.Ƙara yawan arzikinsu,Ƙara gina bagadansu.Ƙara yawan wadatar ƙasarsu.Ƙara kyautata ginshiƙansu.

Yush 10

Yush 10:1-3