Ka jefa ni cikin zurfi,Can cikin tsakiyar teku,Inda igiyoyin ruwa suka kewaye ni,Kumfa da raƙuman ruwanka sukabi ta kaina.