Yun 1:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka ce masa, “Ka faɗa mana, laifin wane ne ya jawo mana wannan masifa? Mene ne aikinka? Daga ina ka fito? Daga wace al'umma kake?”

Yun 1

Yun 1:2-16