Yun 1:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Can shugaban jirgin ya iske shi, ya ce masa, “Me ya sa kake barci? Tashi ka roƙi allahnka, watakila allahnka zai ji tausayinmu, yă cece mu.”

Yun 1

Yun 1:1-12