Yun 1:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai matuƙan jirgin suka ji tsoron Ubangiji ƙwarai, har suka ba da sadaka, suka kuma yi wa'adi ga Ubangiji.

Yun 1

Yun 1:10-17