Takan auka kamar mayaƙa,Takan hau garu kamar sojoji,Takan yi tafiya,Kowa ta miƙe sosai inda ta sagaba,Ba ta kaucewa.