Yanzu za ku ci abinci a wadace kuƙoshi,Za ku yabi sunan UbangijiAllahnku,Wanda ya yi muku abubuwa masubanmamaki,Ba kuma za a ƙara kunyatar damutanena ba.