Yow 2:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ku mutanen Sihiyona, ku yimurna,Ku yi farin ciki da UbangijiAllahnku,Gama ya ba ku ruwan farkoDomin shaidar gafarar da ya yimuku,Ya kwararo muku da ruwan farko dana ƙarshe da yawa kamar dā.

Yow 2

Yow 2:17-27