Kada ki ji tsoro, ya ƙasa,Ki yi farin ciki, ki yi murna,Gama Ubangiji ne ya yi waɗannanmanyan al'amura.