Yow 2:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ya ce musu,“Ga shi, zan ba ku hatsi da ruwaninabi, da mai,Za ku ƙoshi.Ba zan sa ku ƙara zama abin zargi gaal'ummai ba.

Yow 2

Yow 2:14-26