Yow 2:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku kyakkece zuciyarku, ba tufafinkukaɗai ba.”Ku komo wurin Ubangiji Allahnku.Gama shi mai alheri ne, mai jinƙai,Mai jinkirin fushi ne, mai yawanƙauna,Yakan tsai da hukunci.

Yow 2

Yow 2:11-21