Ba hatsi ko ruwan inabinDa za a yi hadaya da su cikinHaikalin.Firistoci masu miƙa wa Ubangijihadaya suna makoki.