Ta lalatar da kurangar inabinmu,Ta cinye itatuwan ɓaurenmu.Ta gaigaye ɓawo duka,Saboda haka rassan sun zama farifat.