Yak 5:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga shi kuwa, zaluncin da kuka yi na hakkin masu girbi a gonakinku yana ta ƙara, kukan masu girbin kuwa ya kai ga kunnen Ubangijin Runduna.

Yak 5

Yak 5:1-12