Yak 4:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku kusaci Allah, shi ma zai kusace ku. Ku tsarkake al'amuranku, ya ku masu zunubi. Ku kuma tsarkake zukattanku, ya ku masu zuciya biyu.

Yak 4

Yak 4:1-16