Yak 4:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Me yake haddasa gāba da husuma a tsakaninku? Ashe, ba sha'awace-sha'awacenku ne suke yaƙi da juna a zukatanku ba?

Yak 4

Yak 4:1-9