Yak 2:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ashe, ba haka kuma Rahab karuwar nan ta sami kuɓuta saboda aikatawarta ba? Wato, sa'ad da ta sauki jakadun nan, ta fitar da su ta wata hanya dabam?

Yak 2

Yak 2:20-26