Yak 1:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Addini sahihi kuma marar aibu a gaban Allah Ubanmu, shi ne a kula da gwauraye mata, da marayu a cikin ƙuntatarsu, a kuma a keɓe kai marar aibi daga duniya.

Yak 1

Yak 1:18-27