Yak 1:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Albarka tā tabbata ga mai jimirin gwaji, domin in ya jure gwajin, sai ya sami kambin rai, wanda Ubangiji ya yi wa masu ƙaunarsa alkawari.

Yak 1

Yak 1:3-21