Yah 9:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ya faɗi haka sai ya tofa yau a ƙasa, ya cuɗa ƙasa, ya shafa a idanun makahon,

Yah 9

Yah 9:3-9