Yah 9:39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu ya ce, “Na shigo duniyan nan ne don rarrabewa, domin waɗanda ba sa gani su gani, waɗanda suke gani kuma su makance.”

Yah 9

Yah 9:33-41