Yah 9:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai mutumin ya amsa musu ya ce, “Yau ga abin mamaki! Ashe, ba ku san ta inda ya fito ba, ga shi kuwa, ya buɗe mini ido!

Yah 9

Yah 9:25-36