Yah 9:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya amsa musu ya ce, “Na riga na faɗa muku, ba ku ji ba. Don me kuke so ku sāke ji? Ko ku ma kuna so ku zama almajiransa ne?”

Yah 9

Yah 9:20-37